Rarrabuwar kai a tsakanin 'yan NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl-Amin Suleiman Muhammad/YB09/05/2016September 5, 2016Wani sabon rahoto da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar ya nuna cewa akwai rarrabuwar kai tsakanin bangarorin al’ummar kasar inda kishin kabilanci da addini da kuma yankin ya maye gurbin kishin kasahttps://p.dw.com/p/1Jw9pTalla