SiyasaRawar baki a zaben JamusTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAhmed Salisu09/07/2017September 7, 2017Yayin da zaben gama-gari na Tarayyar Jamus ke kara karatowa, wani lamari da ake cigaba da sanya idanu kan zaben na bana shi ne irin rawar da Jamusawan da ke da tushe daga kasashen waje za su taka a wannan zabe. https://p.dw.com/p/2jVOqTalla