SiyasaRawar gidajen sauro a yaki da cutar Maleriya a duniya To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAl-Amin Suleiman Muhammad04/25/2017April 25, 2017Hukumar kula da lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi kiyasin cewa cutar zazzabin cizon saura na hallaka mutane a kalla dubu 400 kowace shekara.https://p.dw.com/p/2bt8xTalla