SiyasaRHDP na neman Ouattara ya tsaya takaraTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane07/21/2020July 21, 2020A Côte d’Ivoire batun tsayawa takarar shugaba Alassane Ouattara na ci gaba da mamaye bakunan 'yan kasar dabam-dabam kwanaki bayan da Allah ya yi wa firaminista Amadou Gon Coulibaly rasuwa.https://p.dw.com/p/3felYTalla