SiyasaRikicin kabilanci ya ki cinyewa a SudanTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud Yaya Azare MAB10/21/2022October 21, 2022Akalla mutane 170 sun rasa rayukansu a yankin Kurdufan na kasar Sudan da ke a iyaka da kasar Habasha, a wani sabon rikici da ya sake barkewa tsakanin Hausawa 'yan kabilar Berta kan mallakar kasa da filayen noma.https://p.dw.com/p/4IWbjTalla