A Mexiko an fi kashe 'yan jarida
December 29, 2020Talla
Kasashen Siriya da Yemen da Irak da Afghanistan na daga cikin kasashen da 'yan jaridar suka taras da ajalin su a lokacin da suke gudanar da aiki. Kungiyar ta RSF ta ce Mexiko ita ce ta fi kashe 'yan jaridar har guda takwas a wannan shekara, sai Indiya da Pakistan dada Honduras.