SiyasaRundunar G5 Sahel na fuskantar matsaloliTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari11/03/2017November 3, 2017Rundunar kawancen kasashe biyar na yankin Sahel ta kasa samun kudaden tafiyar da aikinta, duk da zama da kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya yi don fayyace nauyin da ya rataya mata a wuyar na yakar ta'addanci.https://p.dw.com/p/2mzXdTalla