Rasha na adawa da abin da taron OPEC ya zartas
September 1, 2021Talla
Ana sa ran wakilan za su sake tsaida ruwan miya a kan yarjejeniar da aka cimma a watan Yulin da ya gabata na hako gangar danyan man fetir miliyan biyar da rabi a kowacce rana. Sai dai mataimakin firaminstan Rasha Alexander Novak da ya halarci taron ya saka rudani, bayan da ya ce Rasha na iya kara addadin danyan man fetir da take hakowa fiye da yadda Kungiyar OPEC ta kayade: