1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sabon fada ya barke a Sudan ta Kudu

AT Bala/YBAugust 15, 2016

Fada ya barke a Sudan ta Kudu yayin da ake sa ran isar dakarun kiyaye zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya su kimanin dubu hudu domin tabbatar da doka da oda.

https://p.dw.com/p/1Jii0