SiyasaSabon yakin cacar baka tsakanin Chaina da AmirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa05/29/2020May 29, 2020Takun sakar da ake yi tsakanin kasashen Chaina da Amirka ta hanyar shugabanninsu na taimakawa ga rura watar rigingimun da ke addabar duniya a wannan zamani.https://p.dw.com/p/3czy2Talla