SiyasaSabuwar dokar fansho a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais(HON)Internet07/02/2014July 2, 2014Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan shi ne ya rataɓa hannu a kan dokar wacce ta samar da ɗaurin shekaru 10 a gidan yari ga duk mutumin da aka samu da laifin satar kuɗaden 'yan fansho.https://p.dw.com/p/1CUfeTalla