SiyasaSakamakon farko na zaben LaberiyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa10/13/2017October 13, 2017Yayin da ake jiran cikakken sakamakon karshe na zaben shugaban kasar Liberiya, sakamakon wucin gadi na nuni da cewa tsohon shahararren dan wasan kwallon kafa George Weah yana kan gaba.https://p.dw.com/p/2ln65Talla