SiyasaSamar wa karnuka abinci a NajeriyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaKamaluddeen Sani Shawai YB05/22/2019May 22, 2019Wasu matasa biyu ne bayan nazari suka gano cewa karnuka na shan wahala saboda rashin abinci da ya dace da su a Najeriya, kan haka suka samu dabarar sarrafa abinci da ya dace da karnukan a Abuja Najeriya.https://p.dw.com/p/3IvGBTalla