SiyasaSaudiyya ta amince da halaccin kasar Isra'ilaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud Yaya Azare04/03/2018April 3, 2018Yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya Mohammed bin Salman, ya amince da halaccin kasar Isra'ila, a daidai lokacin da Falasdinawa ke kara matsa kaimi don ganin sun 'yanto yankunansu da Isra'ilan ta mamaye.https://p.dw.com/p/2vQwTTalla