SiyasaSaudiyya ta fara sauyya manufofinta a AfirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari11/07/2017November 7, 2017Matakin Saudiyya na canja manufofin arziki da zamantakewa ya fara tasiri a kasashen Afirka. Ko da shi ke a baya ta saba zuba magudan kudi wajen raya mazhabar sunna a Afirka, amma a yanzu tafi raja'a kan tattalin arziki.https://p.dw.com/p/2nBduTalla