1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Miliyoyin mahajjata sun hau Arafat

Abdoulaye Mamane Amadou YB
August 20, 2018

Sama da Musulman duniya miliyan biyu na tsayuwar Arafat a daidai lokacin da aikin hajjin bana ya kai kololuwarsa a ranar Litinin.

https://p.dw.com/p/33Qkt