SiyasaSaurari shirin dare na 29.10.16To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa10/29/2016October 29, 2016A cikin shirin za a ji shugaban Turkiya ya ci alwashin dawo da hukuncin kisa a kasar, akwai kuma shirin ra'ayin malamai wanda ya tattauna siyasar Najeriya musamman batun nadin mukamai inda wasu da gwamnatin ta nada suka ce basa so a kai kasuwa.https://p.dw.com/p/2RtDzTalla