1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na rana na 14-07-2016

SK2/ S02SJuly 14, 2016

A labaran duniyar cikin shirin za ku ji cewa Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana fargabar yiwuwar sake barkewar yaki a Sudan ta Kudu inda yanzu haka sojojin gwamnati da 'yan tawaye kowa ke can yana jan damara.

https://p.dw.com/p/1JOxs