Saurari shirin DW na rana na 21-10-2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa10/21/2015October 21, 2015Daga cikin rahotannin da shirin ya kunsa za ku ji cewa sojojin gwamnatin Nijar biyu sun halaka a cikin wasu tagwayen hare-hare da Kungiyar Boko Haram ta Kai a cikin jihar Diffa.https://p.dw.com/p/1Gs8YTalla