Saurari shirin DW na rana na 23-05-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa05/23/2016May 23, 2016Daga cikin rahotannin da shirin ya kunsa za ku ji cewa a daidai lokacin da aka bude taron koli kan batun agaji a duniya kungiyoyin kare hakkin jama'a a Nijar sun koka da halin rayuwar 'yan gudun hijira a Diffahttps://p.dw.com/p/1It7DTalla