Saurari shirin DW na rana na 25-11-2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa11/25/2015November 25, 2015Daga cikin rahotannin da shirin ya kunsa za ku ji cewa aikin hakar man Fetur a yankin NDelta na Najeriya na ci gaba da gurbata muhalli a dai dai lokacin da kasashen duniya ke shirin gudanar da babban taron muhalli na duniya a Parishttps://p.dw.com/p/1HCdgTalla