Saurari shirin DW na safe na 01-01-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa01/01/2016January 1, 2016A cikin shirin za ku ji cewa hukumomin birnin Munich na kasar Jamus sun bada sanarwar cewa wasu bayanai daga hukumar leken asiri sun nunar da cewa Kungiyar IS ta yi yinkuri kai hari a birnin a daren jiya Alhamishttps://p.dw.com/p/1HWjHTalla