Saurari shirin DW na safe na 21-06-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa06/21/2016June 21, 2016A cikin shirin za ku ji cewa a jamhuriyar Nijar wasu kungiyoyin farar hula ne suka yi kira ga jama'a na su kawo goyon bayansu ga sojojin Nijar a yakin da suke yi da Boko Haram dama kuma ga 'yan gudun hijira na jihar Diffahttps://p.dw.com/p/1JAQKTalla