Saurari shirin DW na safe na 23-04-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa04/23/2016April 23, 2016A cikin shirin za a ji cewa a Sudan ta Kudu ana ci gaba da samun sabani kan batun zuwan madugun 'yan tawayen kasar Riek Machar birnin Juba inda zai daukar mukaminsa na mataimakin shugaban kasahttps://p.dw.com/p/1IbFnTalla