1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 25-04-2018

Gazali Abdou Tasawa
April 25, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa a jamhuriyar Nijar wakillan jama'a da na jami'an tsaro sun gudanar da taro a birnin Diffa kan samun fahimtar juna a fannin yaki da ta'addanci.

https://p.dw.com/p/2wbHU