1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma 06-12-17

Abdourahamane Hassane
December 6, 2017

Shugaban Amirka Donald Trump ya amince a hukumance da birinin Kudus a matsayin babban birnin Isra'ila, wanda ya ce za a mayar da ofishin jakadancin Amirka daga Tel Aviv zuwa birini na Kudus

https://p.dw.com/p/2ou1p