Saurari shirin DW na yamma na 04-06-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa06/04/2016June 4, 2016A labaran duniyar cikin shirin za ku ji cewa Shuaga Recep Tayyip Erdogan na Turkiyya ya yi barazanar kyale Turai ita kadai da matsalar 'yan gudun hijira idan Jamus ba ta canza ra'ayi ba kan batun kisan Armeniyawa.https://p.dw.com/p/1J0gzTalla