1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma na 15-11-2017

Gazali Abdou Tasawa
November 15, 2017

A Labaran duniyar cikin shirin za ku ji cewa Kungiyar Tarayyar Afirka ta AU ta nuna rashin amincewarta da yinkurin juyin mulki a Zimbabuwe tare da yin kira ga sojojin kasar da su mutunta kundin tsarin mulki.

https://p.dw.com/p/2ni0N