SiyasaSaurari shirin DW na yamma na 17-12 2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa12/17/2017December 17, 2017A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa Shugaba Putin na Rasha ya gode wa Shugaba Trump na Amirka kan bayanan sirrin da CIA ta bai wa Rasha da suka taimaka ga bankado harin da IS ta nemi kai wa a birnin Saint-Petersboug.https://p.dw.com/p/2pW2mTalla