Saurari shirin DW na yamma na 28-11-2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa11/28/2015November 28, 2015Daga cikin abin da shirin ya kunsa a fannin labaran duniya za ku ji cewa wasu 'yan bindiga sun halaka wani shahararren lauyen kasar Turkiyya mai kare hakin Kurdawa mai suna Diyarbakir Tahir Elci a garin Surhttps://p.dw.com/p/1HE7nTalla