Saurari shirin DW na yamma na 29-11-2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa11/29/2015November 29, 2015Daga cikin batutuwan da shirin ya kunsa za ku ji cewa a fannin labaran duniya, daruruwan masu adawa da babban taron muhalli na duniya da za bude a wannan Litanin a birnin Paris na Faransa sun gudanar da zanga-zanga.https://p.dw.com/p/1HEQVTalla