1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 05.11.2015

Pinado Abdu WabaNovember 5, 2015

Shirin ya duba batun sabon tallafin da Nijar ta samu na yaki da ta'addanci da masu safarrar mutane ta barauniyar hanya, sai kuma rantsuwar kama aikin da sabon shugaban Tanzaniya John Pombe Magufuli ya yi

https://p.dw.com/p/1H0iV