Saurari shirin rana na 13 ga watan Afrilu 2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoBabayo04/13/2016April 13, 2016A ciki akwai martani kan hallaka 'yan Shi'a 347 tare da binne su a gabari daya a Jihar Kaduna da ke Najeriya, sannan 'yan adawa sun mayar da martani kan kafa majalisar ministoci ta Jamhuriyar Nijar.https://p.dw.com/p/1IUkQTalla