A cikin shirin za'a ji cewa Jakadan musamman na Majalisar Dinkin Duniya kan kasar Siriya, Staffan de Mistura ya nuna shakku kan manufofin shugaban Amirka Donald Trump kan warware rikicin Siriya. Shugaban Zimbabuwe kuma Robert Mugabeyace har yanzu ba'a sami wanda zai gaji shi a karagar mulkin kasar ba.
https://p.dw.com/p/2Xs9c
Talla
A cikin shirin dai har ila yau za'a ji shirin Abu namu da Ku shiga Kulob da sakonnin ku na gaishe gaishe zuwa 'yanuwa da abokan arziki sannan a karshe za ji shirin wasikun masu sauraro.