1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 21.10.2017

Abdullahi Tanko Bala
October 21, 2017

A cikin shirin za a ji wasu mahara daga Mali sun kai a Niger inda suka hallaka Jandarmomi goma. A Kenya kuma shugabannin siyasa a kasar sun bukaci jama'a su zauna lafiya.

https://p.dw.com/p/2mI7M