A cikin shirin bayan labarun duniya za a ji kotun kasar Zimbabuwe ta ce juyin mulkin da sojojin kasar suka yi wanda ya kai ga murabus din shugaba Robert Mugabe bai sabawa kundin tsarin mulkin kasar ba. Akwai kuma shirin ciniki da msana'antu da Ji ka karu da kuma Amsoshin takardunku.