SiyasaSaurari shirin rana na DW na 11-03-18To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane03/11/2018March 11, 2018Majalisar China ta bai wa Xi Jinping damar gudanar da salon mulkin sai Madi ka ture sakamakon kada kuri'ar soke tsarin wa'adi biyu na shugabanci da aka san kasar da shi.https://p.dw.com/p/2u7PYTalla