Saurari shirin rana na DW na 16-07-16To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdourahamane Hassane07/16/2016July 16, 2016Kwana biyu bayan harin da ya hallaka muta 84 a birnin Nice, yanzu an samu kungiyar da ta ce ita ce ta kitsa kai harin wanda wani matashi ya kai da wata tirela.https://p.dw.com/p/1JQ6FTalla