Saurari shirin rana na DW na 30 ga watan Nuwamba 2015
Salissou BoukariNovember 30, 2015
A cikin Shirin za'a ji cewa yau ne take ranar incin 'yan jaridu na kasar Nijar, akwai kuma wasu rahotanni da ma batun babban taro kan sauyin yanayi da aka buda a birnin Paris.