Saurari shirin Rana na DW na ran 19 ga watan Augusta 2015
Salissou BoukariAugust 19, 2015
A cikin shirin za'a ji wani rahoto da kungiyar UNICEF ya fitar da ke cewa yara kusan milyan daya da dubu 700 ne ke Fama da karancin abinci a Najeriya, akwai kuma wasu rahotanni.