Saurari shirin rana na ranar 2 ga watan Janairu 2016
AhmedJanuary 2, 2016
A ciki gwamnatin Saudiyya ta yanke hukuncin kisa kan mutane 47 da suka hada da wani babban malami, sannan sojojin Indiya sun kammala aikin killace sansaninsu da wasu mahara suka kutsa.