SiyasaShirin safe 12.05.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar05/12/2019May 12, 2019Sojojin da ke rike da madafan iko a Sudan, sun gayyaci shugabannin masu zanga zangar adawa da su, zuwa wani sabon zagaye na tattaunawa kan batun mika mulki zuwa ga mulkin farar hula.https://p.dw.com/p/3IMYFTalla