A cikin shirin za a ji tsokacin manazarta kan muhawarar da ta gudana a tsakanin yan takarar neman shugabancin gwamnatin Jamus. Muna tafe da halin da ake ciki a kasar Kenya bayan da kotun kolin kasar ta bukaci a sake gudanar da babban zaben kasar. A jihar Adamawan Najeriya barazanar satar yara na neman zama ruwan dare.