SiyasaSaurari shirin safe na DW (09.01.2017)To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya01/09/2017January 9, 2017Tsohon shugaban kasar Chadi Hissene Habre a ranar Litinin din nan zai daukaka kara kan hukuncin da aka yanke masa na daurin rai da rai bisa laifin aikata miyagun laifukan take hakkin bil Adama.https://p.dw.com/p/2VV4CTalla