SiyasaSaurari shirin safe na DW (11.12.2016)To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya12/11/2016December 11, 2016A shirin za a ji sama da mutane 60 sun halaka bayan da rufi da karafan majami'a ya rufta kan masu ibada a Najeriya. Za a ji yadda matasa ke kwarara zuwa Turai ta barauniyar hanya daga Senegal a cikin shirin Sharhunan bayan Labarai.https://p.dw.com/p/2U5tZTalla