SiyasaSaurari shirin safe na DW na 07-11-2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa11/07/2017November 7, 2017A cikin shirin na wannan lokaci, za ku ji cewa wasu 'yan siyasa da 'yan fafutika a Kenya sun sake kalubalantar a gaban kotun kolin kasar zaben ranar 26 ga watan Oktoba da shugaba Uhuru Kenyatta ya lashe.https://p.dw.com/p/2n9oVTalla