1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW na ran 21-07-16

Abdourahamane HassaneJuly 21, 2016

Shugaba Recep Tayyip Erdogan na Turkiyya ya ayyana dokar ta baci ta tsawon watannin ukku bayan yunkurin juyin mulki da ya ci tura wanda wasu sojojin suka yi a makon jiya.

https://p.dw.com/p/1JSwR