1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 26 ga watan Oktoba 2016

October 26, 2016

https://p.dw.com/p/2RkNz

A ciki akwai kwashe daukacin bakin hauren da ke Calais na Faransa, sannan Burundi ta mika wa sakatare janar na Majalisar Dinkin Duniya bukatar fita daga kotun duniya mai hukunta manyan laifukan yaki.