A cikin shirin za ku ji yadda 'yan majalisar Najeriya suke yunkuri don sanya dokar hana yada bayan karya ga masu amfani da dandalin sada zumunci na Facebook a yayin da China ta tallafawa kasashen Afrika da zunzurutun miliyoyin daloli don tattalin arzkin su.