1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW (09-03-2016)

Yusuf BalaMarch 9, 2016

A shirin za a ji maida martani game da karkasa kamfanin man Najeriya NNPC da aka yi zuwa bangarori bakwai daidai lokacin da kungiyar kwadago a kamfanin ta fara yajin aiki.

https://p.dw.com/p/1IA8O